Listen to this Surah
Title description, Sheik Al-Hafiz Abdurrahman
Tanjible Qur'anic Recitation
Al-Qur'ani Mai Girma shine Littafin da Allah (SWT) ya saukar da shi wa Annabi Muhammad (S.A.W) ta hanyar Mala'ika Jibreel (A.S) da harshen Larabci wanda ya fara da Suratul Fatiha ya kare da Suratun Nas, kuma daga shi babu wani littafi da zai kara sauka, kuma shine mafi girman mu'ujizar Annabi Muhammad (S.A.W) don haka babu wani littafi da yafi Al-Qur'ani mai Girma, kuma Allah (SWT) ya dau alqawarin kareshi, barna bazata shiga gareshi ta kowani bangare. Allah ya bamu ikon Haddace shi
Al-Hafiz Abdurrahman Ahmad
Hussaini Jimeta
Tanjible Qur'anic Recitation